Jam'iyyar PDP
Jam'iyyar APC ta aike da korafi hukumar EFCC, ICPC da CCB da su gaggauta cafke Atiku Abubakar na PDP kan zarginsa da almundahanar kudade, sata kudin al'umma.
Tsohon shugaban majalisar dattawan Najeriya, Abubakar Bukola Saraki, yace LP ce babban kalubalen PDP a kudu maso gabas amma duk da haka Atiku zai lashe zabe.
Yayin da rage saura kwana 40 cif-cif babban zaben shugaban kasa, jam'iyyar aPC a jihar Neja ta karbi karin masu sauya sheka sama da dubu hudu yayin fara kamfe.
A gaban Uwargidar ‘dan takaran PDP a 2023, Hajiya Titi Abubakar, Bala Mohammed ya tabbatarwa mutanen jihar Bauchi cewa babu wata rigima da shi da Atiku Abubakar
Domin taya jam'iyyar PDP alhinin rashi na wasu mambobinta da ta yi sakamakon hatsarin mota a jihar Filato, jam'iyyar APC ta dakatar da harkokin kamfen dinta.
Yan takarar shugaban kasa a Nigeria sun bazama neman kuri'un yan yankin arewa maso yammacin Nigeria, domin sune suke da rinjayen kuri'u mafi yawa a kasar..
Dan takarar gwamnan jihar Kano a APC, Nasiru Yusuf gawuna yace shi baiga wata rashawa ko cin hanci da ake fada akwai a gwamnati ba, kamar yadda wasu suke fada
Yayin da babban zaben 2023 ke kara matsowa, jam'iyyar All Progressive Congress (APC) ta rasa dubban mambobinta a jihar Bauchi inda suka koma jam'iyyar PDP.
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, yayi subul da baka a yayin kamfen a Kogi ya ce a zabi jam'iyyar APC
Jam'iyyar PDP
Samu kari