Jam'iyyar PDP
Babbar kotun tarayya ta kawo karshe shari'ar da aka jima ana tafkawa tsakanin jam'iyyar PDP, dan takararta gwamna a jihar Gombe da kuma Gwamna Inuwa Yahaya.
Dan takarar kujerar mamban majalisar wakilan tarayya na PDP a jihar Kuros Riba, Peter Akpanke, ya ce saboda siyasa ne ya sa aka ayyana nemansa ruwa a jallo.
Festus Keyamo, mai magana da yawun kwamitin yakin neman shugaban kasa na jam'iyyar APC, ya yi wa Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP ba'a kan SPV.
Dan takarar gwamnan Legas karkashin inuwar PDP, Abdulazeez ‘Jandor’ Adediran, ya karbi wasu manyan siyasa daga jam'iyyar SDP, sun ce shi dace ya karbi mulki.
Jam’iyyar APC ta yi watsi da batun cewa arewa za ta yi zabe bisa la’akari da addini a zaben 2023 yayin da take martani ga furucin kakakin PDP, Dele Momodu.
Diraktan sadarwa na kwamitin kamfen jam'iyyar PDP, Mr Dele Momodu, ya bayyana cewa Tinubu ba Musulmin gaske bane kuma yan arewa ba zasu zabe musulmin boge ba.
APC ta fadawa Gwamna Bala Mohammed ya soma rubuta wasiyyarsa ta karshe. Jam’iyyar APC ta shirya karbe Bauchi daga hannun PDP, ta aikawa Gwamnan na PDP sako
Shugaban Daar Communications kuma jigo a PDP ya ce a yankin Kudu maso kudu, an samu mutum miliyan bakwai masu katin zabe da suka dawo daga rakiyar jam’iyyar APC
Darektan dabarun sadarwa na kwamitin PDP ya ce tarihi ya na nuna nasarar PDP, ya ce duk lokacin da ‘Dan Arewa da ‘Dan Kudu ya tsaya zabe, mutumin Arewa ke ci.
Jam'iyyar PDP
Samu kari