Jam'iyyar PDP
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Iyorchoa Ayu, ya kira PDP da jam'iyyar da ta kawo abun kunya amma cikin subul da baka yayin kamfen din Atiku a jiharr Kano.
Julius Nnamani yana ganin a ‘yan takaran shugaban kasa a 2023, Peter Obi ne mafita, ya ce shi ne zai iya maganin bashin da kuma ya fito daga kudancin Najeriya.
Yayin da gangar babban zaben kasar ke kara kadawa, jam'iyyar PDP mai adawa a kasar ta rasa dubban mambobinta, inda suka koma inuwar jam'iyyar APC mai mulki.
Reno Omokri, jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, kuma magoyin bayan Atiku Abubakar dan takarar shugaban kasan PDP ya soki Obi ya kuma yaba wa Tinubu.
Yayin da ake yada yadda mataimakin gwamnan jihar Sokoto ya bar PDP, hadiminsa ya yi bayanin gaskiyar abin da ya faru, ya ce bai bar jam'iyyar PDP ta har yanzu.
A jawabin da Feliz Morka ya fitar a ranar Laraba, ya ce batun APC tana goyon bayan daga zabe, ba gaskiya ba ne, su na na sa ran mafi yawan jama’a za su zane ta.
Dan takarar shugaban kasa a PDP ya bayyana yadda 'yan APC ke shirin kawo hanyar cutar da siyasarsa yayin da zaben 2023 ke kara gabatowa. Ya fadi dalilansa.
Wasu miyagun yan bindiga sun sake kai hari gidan jami'in hulda da jama'a na gamayyar jam'iyyun siyasa kuma dan takarar PDP a 2023, Ikenga Ugochinyere, a Imo.
Kotun majistare dake zamanta a Fatakwal ta bada umurnin tsare magoya bayan Atiku a gidan yari har ranar 22 ga Maris. Ana tuhumarsu da yin taro ba bisa ka'ida ba
Jam'iyyar PDP
Samu kari