Jam'iyyar PDP
Jam'iyyar APC ta samu gagarumin koma baya inda tayi rashin wasu manyan ƙusoshin ta a jihar Bauchi, bayan da suka koma jam'iyya mai mulki a jihar watau PDP.
Sanata Adolphus Wabara ya ce gwamnatin PDP za ta fito da Mazi Nnamdi Kanu. Wabara ya fadawa mutanen Umuahia shugaban IPOB zai samu ‘yanci idan aka zabi PDP
Babbar jam'iyyar hamayya ta kasa watau PDP ta sanar da soke gangamin yakin neman zaɓen shugaban kasa a jihar Ribas saboda dalilan da suka shafi yanayin tsaro.
‘Dan takaran kujerar shugaban kasa a jam’iyyar adawa ta PDP, Atiku Abubakar yana so Jami’an tsaro su kama Darektan yakin zaben APC kan zargin kifar da gwamnati.
Yanzu muke samun labarin cewa, Allah ya yiwa mahaifin gwamnan jihar Bayelsa rasuwa. Ya zuwa yanzu dai rahoto bai bayyana musabbabin rasuwa dattjon jihar ba.
Yan kwanaki kafin babban zaben kasar, Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, ya ce lallai shine zai lashe zaben.
Shugaban kwamitin amintattu na PDP ta ƙasa, Sanata Wabara, ya sanar da cewa, Wazirin Adamawa ya yi alkawarin sako shugaban IPOB a cikin kwana 100 na farko.
An kashe mutum daya a garin Maigatari sakamakon rikici da ya barke tsakanin magoya bayan jam'iyya APC da PDP a garin Maigatari, Jigawa. Yan sanda sun tabbatar.
Guguwar sauya sheka na cu gaba da cin kasuwa a siyasar Najeriya inda a jihar Ebonyi, jam'iyyar APC mai mulki ta gamu da koma baya ranar Jumu'a da ta gabata.
Jam'iyyar PDP
Samu kari