Jam'iyyar PDP
Wasu da ake zargin yan daba ne sun hallaka jigon jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Oyibo Nwani, yayin da suka bindige shi a kokarin satar akwatin zabe.
Zababben gwamnan jihar Sokoto ya bayyana kadan daga abubuwan da ya tsara zai yiwa al'ummar jiharsa yayin da aka sanar ya lashe zaben gwamna na cikin makon nan.
Dan takarar gwamnan jihar Oyo a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar All Progressives Congress (APC), Teslim Folarin, ya taya wanda ya kayar da shi zabe murnar nasara.
Chimaroke Nnamani ya zabi ya fice daga babbar jam’iyyar hamayyar kasar nan. Sanatan da ake ta rikici da shi a PDP, ya tsallaka ya koma Jam’iyyar APC bayan zabe
A labarin da ke iso mu, hukumar zabe ta INEC ta ce bata amince da sakamakon zaben majalisar wakilai da aka yi a jihar ba a ranar Asabar a yankin Takai ta jihar.
Gwamna Ahmadu Fintiri ya matsawa jami’an INEC lamba da su canza zaben Adamawa.Festus Keyamo yace ana kokarin murde kuri’u ne domin a hana Binani zama Gwamna.
Bayanai su na fitowa a game da wadanda suka lashe zaben Gwamnonin jihohi da aka yi. An sanar da Jam’iyyar da ta ci zaben Gwamna a Jihar Nasarawa a zaben 2023.
An gama tattara kuri'u a Kebbi, babu wanda ya yi nasara tsakanin PDP da APC. Ratar ba za ta bada damar a ba APC nasara ba domin akwai kuri’un da aka kashe.
Yadda sakamakon zaben gwamna ke fitowa daga jihar Gombe, da kuma dan takarar da ke kan gaba tsakanin Inuwa Yahaya da Muhammad Jibrin Dabarde na jam'iyyar PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari