Jam'iyyar PDP
Jam'iyyar PDP na baiwa jam'iyya mai mulki mamaki a sakamakon zaben rumfuma biyu da suka fito daga gidan gwamnatin Kaduna, Isah Ashiru ya samu nasara kan Sani.
Wani bidiyo ya nuna yadda wani kwamishinan jihar Bauchi ya fito yana raba kudi gabanin zaben gwamna da aka yi a yau Asabar, an bayyana yadda lamarin ya faru.
Yanzu muke samun labarin yadda na'urorin BVAS na tantance kuri'u suka yi batan dabo a jihar Ribas da ke Kudancin Najeriya. Rahoto ya bayyana yadda abun ya faru.
Rahoton da muka tattara wasy jiga-jigan gwamnonin Najeriya za su iya fuskantar matsala a zaben gwamnoni da ke tafe a ranar Asabar 18 ga watan Maris mai zuwa.
A ranar Asabar, 18 ga watan Maris jihohi 28 cikin 36 na Najeriya za su yi sabbin ango ta hanyar zabe. Gwamnonin da za a zaba za su yi jagorancin shekaru hudu.
A labarin da muke samu, an bayyana yadda shugaban jam'iyyar PDP ya bayyana goyon bayansa ga dan takarar gwamna a jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya bisa dalilai.
Dan takarar gwamnan PDP ya samu karuwa, ya hade da jam'iyyar Labour da su Peter Obi don tabbatar da tsige gwamnan APC mai ci a jihar Odun da ke Kudancin kasa.
Jigon jam'iyyar PDP, Dele Omenogor, a karamar hukumar Ukwuani dake Jihar Delta ya sanar da murabus dinsa daga jamiyyar kan zargin rashin tsinanawa garinsu komai
An farmaki tawagar ɗan takarar gwamnan jihar Zamfara a ƙarƙashin inuwar jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a zaɓen gwamnan jihar dake tafe ranar Asabar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari