Jam'iyyar PDP
Dan takarar gwamna a jam'iyyar NNPP a jihar Taraba ya bayyana tafiya kotu domin a kwatar masa hakkinsa na ansarar da ya yi a zaben gwamnan da ya gabata a jihar.
Tsohon gwamnan Ekiti, Ayodele Fayose ya bayyana cewa ba zai taba komawa jam’iyyar All Progressives Congress ba duk da rade-radin cewa yana gab da yin haka.
Za a ji Mai ba Gwamnan jihar Taraba shawara, Nelson Len zai je Majalisa. Ibo da Mata 2 za su tafi Majalisar dokoki yayin da APC da NNPP suka samu kujeru a jihar
Bayan kwanaki uku da kammala zabe, hukumar INEC ta bayyana sakamakon zaben mambobin majalisar dokokin jihar Edo, wacce jam'iyyar PDP take mulki, APC ta ci 8.
Masu zanga-zanga sun mamaye ofishin hukumar zabe ta kasa mai zaman kanta a jihar Ogun kan ayyana Gwamna Dapo Abiodun a matsayin wanda ya yi nasara a zaben.
Gwamnatin Ganduje ta bayyana dage dokar hana fita da ta sanya a jihar Kano, inda tace kowa ya ci gaba da harkokinsa na yau da kullu, kamar yadda aka saba kawai.
APC ba ta yarda PDP ta yi nasara a Bauchi ba, ta ce magudi aka tafka a zaben 2023, kuma ‘yan daba sun yi aiki, an hana mutane kada kuri’a, haka aka yi a Delta.
Yadda sakamakon zaben gwamnan jihar Zamfara ke fitowa a zaben bana na ba da mamaki. An ce dan takarar PDP ne kan gaba a zaben na bana da aka yi a jihar Arewa.
Shugaban kamfen Bola Tinubu a Arewa maso Yamma watau Gwamna Matawalle Ya fadi zabe. Lawal Dare ya samu kuri’u 377,726, Bello Mohammed Matawalle yana da 311, 976
Jam'iyyar PDP
Samu kari