Jam'iyyar PDP
Za a ji labari Festus Keyamo SAN bai yi nasara a karar da ya shigar a kotun tarayya a kan Alhaji Atiku Abubakar ba. Tsohon Ministan zai lalo kudi ya biya Atiku.
Wani babban jigo a jam'iyyar PDP reshen jihar JIgawa, Alhaji Aminu Jahun ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar ta PDP tare da bayyana dalilansa na yin hakan.
Wani shaidar jam'iyyar PDP da dan takararta na shugabancin kasa Atiku Abubakar, ya shaidawa kotu cewa Atiku da Tinubu ba su cancanci a ayyanasu a matsayin.
Wasu tsagerun 'yan daba sun lakaɗa wa tsohon ɗan takarar gwamna a inuwar PDP, Segun Showunmi, dukan tsiya yayin fara zaman Kotun sauraron karar zabe a Ogun.
Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) a jihar Zamfara ta musanta cewa tsohon gwamna Matawalle bai bar ko sisi ba a asusun jihar. APC tace ya bar N20bn.
Jam'iyyun adawa na Peoples Democratic Party (PDP) da Labour Party (LP), sun taso Bola Tinubu a gaba kan lallai sai ya bayyana kadarorin da ya mallaka a duniya.
PDP ta fara ganin haske yayin da fusatattun gwamnoninta suka nuna shirinsu na yin sulhu da Atiku da sauransu amma Dino ya gindayawa Seyi Makinde sharadi 1.
Akwai sabon rikici da ya kunno kai tsakanin tsohon gwamnan APC da sabon gwamnan PDP a jihar Zamfara inda Lawal ke ci gaba da kwancewa Matawalle zani a kasuwa.
Bayanai sun billo daga ganawar da aka yi tsakanin Atiku Abubakar, wanda ya riki tutar PDP a zaben 2023, Seyi Makinde, magajin Wike da sauran shugabannin PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari