Jam'iyyar PDP
Shugaban ƙasan Najeriya, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya taya sabon shugaban kungiyar gwamnonin Najeriya NGF da kuma shugaban kungiyar gwamnonin ci gaba na APC.
Shaidan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa an tilasta masa saka hannu a sakamakon zaben da aka gudanar a watan Faburairu
Sabon Gwamnan Zamfara, Dauda Lawal Dare ya zargi Bello Muhammad Matawalle da barin gidan gwamnati da kayan al’umma, ya ce an tsere da motoci da kayan gwamnati
Kwanaki 2 bayan kama shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya karbi rantsuwar kama aiki, Sanatocin babbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP sun fice daga jam'iyyar .
Sabbin gwamnonin da aka rantsar a ranar Litinin sun fara aiki ba kama hannun yaro. Wasu daga cikinsu sun bayar da umarnin kulle asusun ajiya na jihohin su.
Sabon gwamnan jihar Sokoto, Ahmed Aliyu, ya sha alwashin ƙwato kadarorin jihar da gwamnatin Aminu Waziri Tambuwal, ta yi gwanjon su. Ya ce ba sani ba sabo.
Shugaban kamfanin Daar Communications, mamallakin AIT da Raypower FM, Raymond Dokpesi, ya kwanta dama a birnin tarayya Abuja ranar Litinin 29 ga watan Mayu.
Jam'iyyar PDP ta fuskanci wani sabon batu yayin da ake tsaka da jiran yadda za ta karbe mulki a hannun jam'iyyar APC bayan tafiya kotu a wannan karon na zabe.
Tsohon mai ba da shawara ga tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan, Remo Omokri ya yi hasashen cewa magoya bayan Peter Obi za su fito a gwamnatin Bola Tinubu.
Jam'iyyar PDP
Samu kari