Jam'iyyar PDP
Kotun sauraron ƙorafe-ƙorafen zaben yan majalisar jiha da na tarayya mai zama Jos ta soke nasarar ɗan majalisar PDP, ta bai wa ɗan takarar APC nasara.
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Kaduna, ta tabbatar da Gwamna Uba Sani na jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a matsayin wanda ya lashe zabe.
Jam'iyyar PDP ta lashi takobin ɗaukaka ƙara kan hukuncin da Ƙotun zaɓe ta yanke wanda ya tabbatar da nasarar gwamna Francis Nwifuru na jihar Ebonyi.
A yau ne kotun sauraran kararrakin zaben jihar Kaduna ta shirya yanke hukunci tsakanin Isa Ashiru na PDP da Gwamna Uba Sani na APC, kotun za ta yi amfani da 'Zoom'.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Ogun, ta shirya yanke hukuncinta kan shari'ar da ke ƙalubalantar zaɓen gwamna Abiodun a ranar Asabar.
Kotun sauraron kararrakin zaben gwamnan jihar Kaduna ta yi watsi da karar farko da Gwamna Uba Sani ya shigar a kan PDP da dan takararta, Isah Mohammed Ashiru.
Gwamnan jihar Ebonyi, Francis Nwifuru ya yi martani kan nasarar da ya samu a kotun zaɓen gwamnan jihar. Gwamnan ya buƙaci ƴan adawa su ba shi haɗin kai.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Ebonyi ta zartar da hukuncinta kan zaɓen gwamnan jihar. Kotun ta tabbatar da nasarar gwamna Nwifuru na jam'iyyar APC.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Sokoto, ta sanar da cewa za ta yanke hukunci kan shari'ar zaɓen gwamnan jihar a ranar Asabar, 30 ga watan Satumba.
Jam'iyyar PDP
Samu kari