Jam'iyyar PDP
Reno Omokri wanda tsohon hadimin tsohon shugaban ƙasa Goodluck Jonathan ne ya yi hasashen wanda zai yi nasara a shari'ar zaɓen gwamnan jihar Legas.
Wike zai gyara Abuja yadda za a samu ci gaba inji wani jigon APC yayin tattaunawa da wakilin Legit. A cewarsa, ministan ba zai bata babban birnin kasar ba.
A wani rahoton da muke samu, na hannun daman Atiku ya ce, ya fahimci akwai karya da yaudara a mulkin shugaban kasa Bola Ahmad Tinubu. Ya bayyana.
Wasu gwamnonin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) sun samu nasara a kotunan zaɓe bayan abokan takararsu sun ƙalubalanci nasarar da suka samu a zaɓen 2023.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Legas ta sanya ranar da za ta yanke hukunci kan ƙararrakin da ke ƙalubalantar nasarar gwamna Sanwo-Olu.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya sha alwashin ci gaba da yin taka tsan-tsan sannan ya ce ba zai ba da kai bori ya hau ba ga masu son sace baitul malin jihar.
Kotun sauraron ƙararrakin zaɓen gwamnan jihar Benue, ta tabbatar da nasarar gwamnan jihar Benue, Hyacinth Alia na jam'iyyar All Progressives Congress.
Gwamnan jihar Filato, Celeb Mutfwang, ya yaba wa hukuncin da kotun sauraron ƙorafin zaben ta yanke na tabbatar da nasarar da ya samu a zaben watan Maris.
Nyesom Wike, ministan babban birnin tarayya ya soke filayen wasu tsoffin gwamnoni uku da suka yi mulki a karkashin inuwar jam’iyyar PDP. Peter Obi na cikinsu.
Jam'iyyar PDP
Samu kari