Rikicin PDP
Babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta amince da cewa ta tura wasu miliyoyi zuwa asusun bankunan mambobin kwamitinta na ayyuka (NWC), amma ta ta musanta ba da kudin.
Tsohon sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma a majalisa ta takwas, Dino Melaye ya ce Najeriya kamar mota ce da bugaggen direba ke tukawa kuma bai san inda take ba.
Birnin tarayya - Akalla mambobin kwamitin gudanarwan jam'iyyar adawa ta Peoples Democratic Party PDP sun mayar da kudi N122.4 million baitul malin jam'iyyar.
Kotun koli a ranar Alhamis 29 ga watan Satumba ta tattara da zababben gwamnan jihar Osun, Sanata Ademola Adeleke a matsayin sahihin dan takarar da ya lashe.
Tsohon ɗan takarar gwamnan Kano a inuwar PDP, Muazu Magaji Ɗan sarauniya, yace babu wata hujja da ta yi nuni da cewa Atiku ya yi alƙawarin ba Wike mataimakinsa.
Kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar yace akwatin zabe kurum yake hange yanzu. Atiku Abubakar ya maida martani ga manyan PDP da suka kauracewa bude kamfe.
Atiku Abubakar mai takaran shugaban kasa a inuwa PDP zai yi maganin masu kukan Biyafara, yace zai yi kokari wajen karawa jihohi 36 karfi da hadin-kan majalisa.
A yau jam'iyyar PDP mai adawa da bude babin fara yakin neman zaben shugaban kasa a 2023, sai dai taron ya baɗ baya ƙusa ganin wasu jiga-jigai basu hallara ba.
Ba'a hangi wasu kusoshin jam'iyyar PDP ba a wurin taron kaddamar da litattafan Atiku da tawagar yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa dake gudana yanzu haka a Abuja.
Rikicin PDP
Samu kari