Rikicin PDP
Kungiyar matasan PDP a arewa a sun gudanar da zanga zanga suna masu neman Shugaban jam’iyyar na kasa, Sanata Iyorchia Ayu ya sauka daga kujerarsa a Katsina.
Tsohon shugaban majalisar Dattawa, Sanata Bukola Saraki, yace yana iya bakin kokarinta a ɓoye amam hara yanzu yan Najeriya ba su da zabin da ya wuce Atiku.
Yayin da rikicin PDP ta ƙara ɗaukar zafi, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bar Najeriya zuwa wata ƙasa da ba'a faɗa ba a nahiyar Turai ranar Jumu'a da dare.
Gwamna Nyesom Wike ya karyata rahotannin da ke cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu ya masa tayin tikitin takarar sanata ya sauya sheka
Yayin da PDP ke ta faɗi tashin kawo ƙarshen dambarwar dake neman jiƙa mata aiki a zaɓen 2023, wani jigo da mambobi 200 sun tattara sun koma APC a jihar Delta.
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP a zaben 2023, Atiku Abubakar ya tabbatarwa mutanen Akwa Ibom cewa za a warware rikicin cikin gida na jam'iyyar nan b
Birnin tarayya - Kwamitin yakin neman zaben Tinubu-Shettima ya siffanta dan takara shugaban kasa PDP, Atiku Abubakar, a matsayin jagoran mai raba kan mutane.
Kungiyar matasan jam’iyyar PDP mai adawa a arewa, ta bukaci shugaban jam’iyyar ta Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Sanata Iyorchia Ayu ya yi murabus.
Kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar a zaben 2023 ya maida martani bayan Bola Tinubu ya biyewa kalaman Nyesom Wike, yana neman taba ‘dan takaran PDP a 2023
Rikicin PDP
Samu kari