Rikicin PDP
Gwamonin G5 na jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, sun dira Ibadan, babban birnin jihar Oyo, don kaddamar da kamfen din Gwamna Seyi Makinde na tazarce
Har yanzun an ata kai kawo domin lalubo bakin zaren da dinke varakar cikin gida da ta hana babbar jam'iyya zama lafiya, wata tsohuwar Minista ya sa baki a batun
Gwamna Obaseki na Takwaransa na jahar Bayelsa sun ziyarci gwamna Ifeanyi Okowa, sun nemi a sake neman maslaha da mambobin tawagar G5 kafin ranar zabe a 2023.
Adawar ‘Yan G5 ba za ta hana Atiku Abubakar samun mulki ba. Sanata Dino Melaye yana ganin duk ‘Yan Jam’iyyar PDP har zuwa ‘Yan APC za su zabi Atiku ne a 2023.
Nyesom Wike ya yi martani da jin cewa a maimakon Obasanjo ya goyi bayan Atiku Abubakar ya zama shugaban kasa a 2023, ya bada karfinsa ne ga Peter Obi na LP.
Ana tunkarar babban zaben 2023 nan da kasa watanni biyu, PDP dake fama da rigimgimu ta rasa dubbannin magoya bayanta a karamar hukumar Danmusa, jihar Katsina.
Rikicin PDP ya dauki sabon salo yayin da Iyorchia Ayu, shugaban jam’iyyar PDP na kasa ya kaddamar da sabon hari kan Gwamna Nyesom Wike na Ribas da gwamnonin G5.
Yayin da ake ci gaba da buga siyasa a babbar jam'iyyar hamayya ta kasa watau PDP, gwamna Wike ya tsaya kai da fata kan cewa ya wajibi ne a yi dai-daito a Kasa.
Bola Tinubu ya ce yanzu haka yana kasar Saudi Arabia, ya je aikin Umrah kuma babu gaskiya a rade-radin cewa ya yi zama da Gwamnonin PDP a kan batun takara.
Rikicin PDP
Samu kari