Rikicin PDP
A zaman da Gwamnonin kungiyar G5 na PDP suka yi da APC, an ji ‘Yan G5 za su marawa Bola Tinubu baya da sharadin zai goyi bayan ‘yan takaran PDP a jihohinsu
Sanata Shehu Sani, tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya ya shawarci Gwamna Nyesom Wike da sauran gwamnonin PDP na G-5 su hakura da goyi bayan Atiku Abubakar a 2023.
Bayanai sun bayyana abin da ya faru a ganawar dan takarar shugaban kas ana jam'iyyar APC, Bola Tinubu da gwamnonin G-5 masu adawa da dan takarar Atiku Abubakar.
Za a ji abin da ya sa wasu daga cikin Gwamnonin PDP suka zauna da su Bola Tinubu, ‘Yan G5 sun yi wata haduwa da Tinubu da Jiga-jigan Jam’iyyar APC a kasar waje
Rikicin Peoples Democratic Party ya cabe tsakanin ‘Yan G5 da bangaren 'dan takara, Atiku Abubakar. Dokar PDP ta bada dama a hukunta wanda aka samu da laifi.
Gwamnoni jam'iyyar PDP guda 5 da suka yiwa Atiku tawaye sun shirya sanar da dan takaran shugaban kasan da zasu marawa baya a zaben 2023 ranar 5 ga Junairu, 2023
Yayin da ake dakon watan Janairu domin jin wanda gwamnonin G5 zasu mara wa baya. Wata majiya ta ce Bola Tinubu na APC zai sake zama da tsagin Wike a Turai.
Za a ji labari cewa 'Yan Kungiyar Citizens Network for Peace and Development in Nigeria da su ke tare da Goodluck Jonathan, sun raba Jiha da PDP a zaben 2023.
Jigon PDP kuma tsohon sanata a Najeriya ya bayyana shawarinsa ga gwamnonin G-5 masu adawa da tafiyar Atiku da kuma shugabancin jam'iyyar adawa ta PDP a kasa.
Rikicin PDP
Samu kari