Rikicin PDP
‘Yan jam’iyyar PDP na reshen Ribas su na goyon bayan Asiwaju Bola Tinubu a 2023, Shugaban karamar hukumar Ikwerre, Samuel Nwanosike, ya tabbatar da wannan.
Gwamna Nyesom Wike ya sanar da cewar yanzu ne za su sa kafar wando daya tsakaninsa da shugaban PDP na kasa, Iyorchia Ayu, kan dakatar da masu biyayya ga G5.
Sanata Chimaroke Nnamani mai wakiltar mazabar Enugu ta gabas yace dakatar da shi da babban jam'iyyar hamayyar tayi kan zargin cin amanar jam'iyya ya saba ka'ida
Babbar kotun tarayya mai zama a babban birnin tarayya Abuja a jiya Jumu'a ta soke tikitin takarar dan majalisar wakilai daga jihar Imo, ta nemi a yi sabon zabe.
Yayin da harkokin kmafe ke ci gaba da gudana gabanin babban zaben dake tafe. Gwamna Wike ya yi barazanar kwace filin wasan da ya sahalewa Atiku a jihar Ribas.
Babbar jam’iyyar adawa ta PDP, ta dakatar da Sanata Nnamani Chimaroke da wasu mutum bakwai daga jam’iyyar. Sanatan yana fitowa fili yi wa Bola Tinubu kamfen.
Babban Sarkin kasar Ibadan, Oba Lekan Balogun, ya roki Atiku ya nemi sulhu da gwamna Seyi Makinde da sauran gwamnonin tawagar G5 idan yana son ya samu nasara.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, yace tawagar G5 ta na kauna da biyayya ga PDP don haka bai kamata a dora mata laifi ne idan zaman sulhu da Atiku ya rushe.
Dan takarar kujera lamba daya a Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, ya sauka a babban birnin jihar Oyo da misalin karfe 12, an nemi gwamna Makinde an rasa a wurin.
Rikicin PDP
Samu kari