Rikicin PDP
Jam'iyyar PDP ta garzaya babbar kotun tarayya mai zama Abuja, ta shigar da ƙarar Hon Oluwole Oke saboda ya sauya sheka zuwa APC mai mulkin Najeriya.
Sanata Gyang ya tabbatar da ficewa daga PDP a wata wasiƙa da ya aika wa shugaban jam'iyyar na mazaɓarsa, ya ce ya ɗauke tsawon shekaru yana ba da gudummawa.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce an karya alkawarin da ya aka cimma da shi a PDP. Ya ce zai cigaba da gwagwarmaya da gwabzawa da PDP don kawo adalci.
Shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawa, Sanata Abba Moro ya nuna kwarrin gwiwar cewa PDP ba zata ruguje ba. Ya tabo batun jam'iyya dayaa Najeriya.
Wani babban jigon PDP, Segun Sowunmi ya buƙaci shugabannin jam'iyyar su yi mai yiwuwa wajen dawo da ɗan takarar shugaban kasa na LP a 2023, Peter Obi.
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Sanata Abubakar Bukola Saraki ya jagoranci zaman kwamitin sulhu na PDP a jihar Enugu. Gwamnan Enugu ya halarci zaman.
Gwamnan jihar Akwa Ibom, Umo Eno ya ce rikicin cikin PDP ya hana shi kwanciyar hankali, don haka ya yanke shawarar barin jam'iyyar gabanin zaben 2027.
Za a ji cewa gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya kwantar da hankalin magoya baya da ke cikin fargabar zai iya sauya sheka zuwa APC kamar wasu manyan PDP.
Tsohon sakataren gwamnatin tarayya, Babachir Lawal ya kore amfani da jam'iyyar PDP a haɗakar da ƴan adawa ke shirin yi don kawo sauyi a Najeriya.
Rikicin PDP
Samu kari