Rikicin PDP
Mun samu labari cewa za ayi kus-kus tsakanin Gwamna Wike da ‘Dan takaran PDP, Rabiu Kwankwaso. Kwankwaso yana neman wanda zai zama abokin takararsa a 2023.
A yau jagororin Jam’iyyar APC da Labor Party sun sa labule da Nyesom Wike, har zuwa yanzu ba a san abin da suka tattauna ba, wannan abin ya tada hankalin PDP.
Bayan ya ki daukar Nyesom Wike a matsayin abokin takara, Atiku Abubakar ya kafa kwamiti na manya domin su je su yi wa Wike danniyan kirji tun kafin zaben 2023.
Gwamnan jihar Edo ya ce mutanen Najeriya sun gaji da PDP da APC haka nan. Godwin Obaseki yana ganin zaben jihar Ekiti ya nuna inda siyasar Najeriya ta sa gaba.
Na-kusa da Gwamna Nyesom Wike sun zargi Atiku Abubakar da sabawa jam’iyya, suka ce hakan zai yi tasiri a 2023 tun da aka dauki Ifeanyi Okowa a zabe mai zuwa.
Gwamnan Delta Ifeanyi Okowa ya na ganin Nyesom Wike ba zai yi fushi saboda bai samu takarar mataimakin shugaban kasa ba domin ganin Wike yana matukar kaunar PDP
Masu ruwa da tsaki daga Kudu maso gabashin Najeriya su na neman tada rikici a PDP. Akwai ƙura: Ibo sun huro wuta sun ce bai dace PDP ta dauki Nyesom Wike ba.
‘Yan kwamiti sun gama aikin zaben Mataimakin Atiku Abubakar, za a tantace shi a ranar Alhamis. Kwamitin na PDP sun zabawa Atiku wani Gwamna Jiha mai-ci ne.
Jam'iyyar APC da PDP, a ranar Alhamis sun bada himma wurin neman wadanda za su yi wa yan takarar shugabannin kasarsu mataimaki. PDP ta kafa kwamiti wanda ya kun
Rikicin PDP
Samu kari