Rikicin PDP
Daya daga cikin manyan yan jarida wanda ya yi takara a zaben fidda gwani na kujerar shugabancin kasa ta PDP ta 2023 a ranar Asabar 28 ga watan Mayu, ya yi bayan
Yan kwanaki bayan fadi zaben fidda gwanin dan takaran Sanata mai wakiltar Ondo ta tsakiya a majalisar dattawa, Sanata Ayo Akinyelure, ya kwace motocin da ya bai
Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers a ranar Litinin ya ce da ya so, da ya tarwatsa jam'iyyar PDP a ranar Asabar yayin zaben fidda dan takarar shugabancin kasa.
Mai Neman Takarar Shugaban Kasa na Jam'iyyar PDP, Samuel Ohubunwa, ya nuna takaicinsa kan yadda daliget din jiharsa suka ki jefa masa kuri'a a zaben fiddda gwan
Yayin da APC za ta gudanar da zaben ‘dan takarar shugaban kasa a makon gobe. Shugaban kasa ya nesanta kansa daga zargin kakaba Jonathan a matsayin ‘dan takara.
Za a gane ba a banza Alhaji Atiku Abubakar ya ba Gwamna Nyesom Wike ratar kuri’a 130, yana da makudan kudi, sannan tun 1992 ya shiga siyasa, sannan ya goge.
Tsakanin ranar Asabar da Lahadin nan ne jam’iyyar PDP za ta gudanar da zaben tsaida gwani. Za ku ji abin da zai taimakawa 'yan takaran da kuma nakasarsu a PDP.
Bayan janye wa daga takarar gwamna awanni 48 da suka shuɗe, shugaban marasa rinjaye na majalisar dattawan Najeriya, Sanata Abaribe, ya yi murabus, ya fice PDP.
Ana zargin gwamnonin kasar kudu maso gabas sun taimakawa jam’iyyar PDP wajen rasa Peter Obi. Nyesom Wike ya ce ko da Obi ya zauna a PDP, dama ba zai dace ba.
Rikicin PDP
Samu kari