Rikicin PDP
Yayin da babban zaɓe ke ƙara matsowa, jam'iyyar LP a birnin tarayya Abuja ta samu samu cigaba yayin da wasu mambobin APC da PDP suka sauaya sheƙa zuwa cikinta.
Shahararriyar Jarumar Kannywood, Fati Mohammd, ta zolayi magoya bayan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party, Peter Obi, kan mabiya da ya ke da shi
Bincike ya nuna Ademola Adekele ya ci riba da rikicin Adegboyega Oyetola da Rauf Aregbesola. Barakar da Jam’iyyar APC ta gagara dinkewa, ya jawo ta rasa Gwamna.
Za a ji cewa jiya tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya yi wata hira ta musamman da BBC Hausa, inda ya tabo wasu batutuwa da suka shafi siyasar kasa.
Za a ji Ademola Adeleke ya tabbatar da cewa da taimakon tsofaffin jiga-jigan APC ya lashe zaben Osun a dalilin rikicin tsohon Gwamna da Gwamna Gboyega Oyetola.
Jam'iyyar PDP mai mulkin jihar Sakkawato ta gamu da tasgaro a kokarin na cigaba da mulkin jihar har bayan 2023, hadimin gwamna ya koma APC tare da magoya baya.
Babu adalci mulki ya sake komawa hanun Musulmin Arewa a 2023, 'Dan takaran PDP, Atiku Abubakar bai kamata ya zama Shugaban Najeriya ba inji Ebun Adegboruwa
A jihar Kwara, Kayode Ogunlowo wanda yana cikin Hadimai kuma na-kusa da Lai Mohammed, bai tare da APC, zai yi doya da manja ne a zabe mai zuwa da za ayi 2023.
An zabi Godsday Elder Orubebe ya jagoranci yakin neman zaben Ovie Omo-Agege a Delta. Ima Niboro ya bada sanarwar nada Orubebe wanda bai dade da barin PDP ba.
Rikicin PDP
Samu kari