Rikicin PDP
Atiku Abubakar yana fuskantar barazana idan bai shawo kan ‘yan bangaren Gwamnan na Ribas. Kan jagororin jam’iyyar PDP a Najeriya ya rabu saboda Nyesom Wike.
Fusatattun mambobin PDP a ranar Lahadi, sun mamaye sakatariyar jam’iyyar da ke Maiduguri don hana dakataccen shugaban jam’iyyar reshen jihar Borno shiga ciki.
Majalisar amintattu na BOT ta dauki mataki domin sasanta rigimar da ke neman barkewa a PDP. Kwanan nan Atiku Abubakar da Gwamnoni za su sasanta da Nyesom Wike.
Mamban kwmaitin amintattu na babbar jam'iyyar hamayya, Alhaji Adamu Maina Waziri, ya karyata labarin cewa Wike ya gana da Tinubu a Faransa, ya ce basu haɗu ba.
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers, wanda ya sha kaye hannun tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya saki magana mai daure kai a dandalin sada zumunta
Labarai na karya na yawo wai Dr. Iyorchia Ayu ya rasa kujerar shugaban PDP na kasa. Rade-radin na cewa bayan sauke Ayu, Amb. Umar Damagum ne ya maye gurbinsa.
Dan takarar shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce kokarin da suke ya yi nisa don shawo kan kowane mamban jam'iyya da yake jin ba daɗi don a haɗa kai.
A halin yanzu, mun fahimci cewa wanda zai rike kujerar takarar Mataimakin Shugaban kasa ya zama abin rigima a PDP, manyan na-kusa da Gwamna Wike sun ja daga.
Ayo Fayose yana kan bakarsa, yace har abada ba za su goyawa Atiku Abubakar baya ba. Tsohon gwamnan ya zargi ‘dan takaran PDP, Atiku da cin amanar Nyesom Wike.
Rikicin PDP
Samu kari