Rikicin PDP
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya jaddada cewa ya zama tilas shugaban jam'iyyar PDP ya sauka daga kujerarsa duk da NEC ya kaɗa kuri'ar amincewa da shi yau.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya ce rikicin PDP na yan gida ɗaya ne kuma sun san yadda zasu magance shi a cikin gida cikin sauki.
Jim kadan bayan da gwamnan jihar Sokoto Tambuwal ya sauka daga mukamin shugaban gwamnonin PDP, an sanar da gwamna Seyi Makinde a matsayin wanda ya maye gurbinsa
Wani rahoton Punch ya ce, majalisar zartaswar jam’iyyar PDP ta kasa ta amince Sanata Iyorchia Ayu ya ci gaba da shugabancin jam'iyyar kamar yadda aka nada shi.
A wurin taron majalisar koli mai zartas da hukunci na jam'iyyar PDP (NEC) dake gudana yanzu haka, shugaban BoT na ƙasa, Walid Jibrin, ya sauka daga mukaminsa.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya yi bayanin dalilin da yasa ya fusata da ‘dan takarar shugaban kasan, Atiku Abubakar da shugaban jam’iyyar Iyorchia Ayu.
Wani babban jigon PDP ya bayyana cewa ɗan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar, yana son Ayu ya sauka, amma akwai wasu yan hana ruwa gudu dake rura wutar.
An ji labari cewa jiya Bola Tinubu mai harin zama shugaban Najeriya a karkashin inuwar APC yace babu rikici tsakaninsa da shugaban jam’iyyarsa, Abdullahi Adamu.
Za a ji mun kawo jerin wadanda suka halarci taron da aka yi da Atiku Abubakar, a cikin ‘yan PDP da suka shiga zaben fitar da gwani na neman zama shugaban kasa.
Rikicin PDP
Samu kari