Rikicin PDP
Dakta Haliru Bello, tsohon shugaban jam'iyyar PDP ya bayyana ainihin sababin rikicin da ke tsakanin Atiku Abubakar (dan takarar shugaban kasa na PDP) da Wike.
Wani rahoto da Channels TV ta wallafa ya ce Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers ya iso Port Harcourt daga kasar Birtaniya. Gwamna Samuel Ortom na Jihar Benue da
Atiku ya ja-kunnen 'yan PDP kan baram-baramar da za su iya jawo matsala. An hadu a Kasar waje domin dinke barakar da ake tunanin ana samu a tafiyar PDP a 2023.
Sanata Dino Melaye yana ganin jam’iyyar PDP za ta shiga har Legas, ta koyawa Asiwaju Bola Tinubu darasi a siyasar 2023 duk da Tinubu ya fito daga jihar Legas.
Yayin da lamari ke ƙara dagulewa a jam'iyyar PDP, Farah Dagogo, ɗan majalisar wakilai daga Ribas ya ayyana shirin na haɗa macin mutane miliyan N10m ga Atiku.
Wata kungiyar siyasa mai suna 'One Nigeria Movement (ONM)' ta ce girman kai da tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Sule Lamido ke yi da wasu na kusa da dan taka
Alhaji Atiku Abubakar, dan takarar shugaban kasa na PDP, ya garzaya Birtaniya a wani yunkuri na warware rikicinsa da Wike, gwamnan Jihar Rivers, The Cable ta ra
Shugaban Uwar Jam'iyyar Peoples Democratic Party PDP, Sanata Iyorchia Ayu, ya bayyanawa 'yayan jam'iyya cewa suna da tabbacin lashe zabe a jihohi 25 a zaben 202
Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya yi shagube ga tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, yana mai cewa ba shi da wata tasiri a siyasar yanzu, The Punch ta r
Rikicin PDP
Samu kari