Sheikh Aminu Daurawa
Hisbah a jihar Kano ta fara kira a samu wani mai hannu da shuni ya auri jarumar Kannywood, Nafisat Abdullahi da ta caccaki zaman aure da mata ke yi a gidan miji.
Sani Rijiyar Lemo ya yi Allah-wadai da yadda aka kashe wata malama mai suna Ummulkhairi. Bayan wannan tsokaci ne sai malamin hadisin ya cigaba da gabatar da tafsiri.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya yi gargadi da cewa babu wanda zai saki matar shi sai da izinin hukumar Hisbah a shirin auren gata da za a yi a Kano.
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta sanar da shirin daura auren gata ga samari da 'yan mata da zawarawa 3,000 a jihar. Sheikh Daurawa ya yi karin bayani.
Hukumar Hisbah ta jihar Sokoto ta kaddamar da samame a otel otel guda uku, inda ta kama mutum 16 maza da mata a karkashin Operation Tsaftace Birnin Shehu.
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa ya fadi darusa 10 da ya kamata kowane Musulmi ya kowa a yau ranar Arafa, 9 ga watan Zul Hijja, sun hada da neman gafara da tuba.
Babban malamin musulunci mazaunin Kano, Imam Aminu Ibrahim Daurawa ya ce bai kamata mai azumi ya rika raki ko nuna gajiyawa ba, ya ce azumi jarabawa ce.
Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya ba Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa gidan da zai rika zama a jihar idan ya zo tafsirin azumi da ya saba duk shekara a Gombe.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Nentawe Yilwatda ya kai ziyara wajen Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa a Kano. YA ce zai dauki nauyin dalibai mata zuwa jami'a.
Sheikh Aminu Daurawa
Samu kari