Jihar Oyo
Otunba Alao Akala, tsohon gwamnan jihar Oyo ya rasu a ranar Laraba da safe. Mutuwarsa ta zo ne bayan wata daya da basaraken garin su ya rasu, Soun na Ogbomoso.
Yanzu muka samu labarin mutuwar wani tsohon gwamnan jihar Oyo, kuma jigon jam'iyyar APC mai mulki. An ce ya rasu ne da sanyin safiyar yau Laraba a garin Ogbomos
Tsohon Shugaban jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) a jihar Oyo, Hafeez Tijani Adiaro, ya rasu. Ya kwanta dama a yammacin ran Litinin, 10 ga watan Janairu.
Wata mata ta maka mijinta a kotu saboda rashin cikakken kulawa da ita da 'ya'yan ta. Ta ce sam ba ya basu kudin abinci, N200 yake basu su ci abinci a rana.
Wata babbar kotun jihar Oyo dake zamanta a Ibadan babban birnin jihar, ta yanke wa wani matashi, Felix, da ya kama dumu-dumu da fashi da makami, hukuncin kisa.
An kame wasu mutane masu shiga makarbartar musulmai su sace sassan jikin mamata da aka binne makabarta. Yanzu dai an mika su ga 'yan sanda ana ci gaba da duba.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana yadda suka yi da Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, wurin kawo tsarikan gargajiya domin shawo kan matsalar makiyaya.
Majalisar naɗin sabon basarake a masarautar IbadanLand ta bayyana wanda mambobinta suka amince ya zama sabon sarkin Ibadan wanda ake kura Olubadan ranar Laraba
Wata babbar mota mai dakon iskar gas ta hallaka mutane da dama.a Ibadan, babban birnin jihar Oyo, yayin da birkin ta ya cije a kan babban shataletalen Makola.
Jihar Oyo
Samu kari