Jihar Oyo
Kwararren makashi na ihar Oyo, Sunday Shodipeya bayyana cewa ko bayan da ya tsere daga hannun hukumar yan sanda sai da ya sake kashe wata mata a yankin dai.
Kwararren makashi, Sunday Shodipe ya ce ya samu nasarar guduwa daga hannun yan sanda ne bayan an yi masa izinin zuwa wanka, sai ya faki ido ya yi tserewarsa.
Shahararren makashi, Sunday Shodipe wanda ya tsere daga hannun 'yan sanda a jihar Oyo ya sake shiga hannu bayan rundunar ta kaddamar da nemansa ruwa a jallo.
Kwamishinan yan sandan jihar Oyo ya saka tukuicin N500,000 da duk wanda ya kawo jawabi a kan wani shahararren makashi, Shodipe wanda ya tsere daga hannunsu.
Gwamnan Oyo ya tsige Kwamishinan da ya yi kwana da kwanaki ya na fama da Coronavirus. Seyi Makinde ya sallami Kwamishinan ayyuka Raphael Afonja daga Gwamnatinsa
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya sha alwashin cewa gwamnatin za ta kwato kudaden jihar da aka sace a lokacin mulki tsohon gwamna, Marigayi Abiola Ajimobi.
Agboola Ajayi, mataimakin gwamnan jihar Ondo, ya yi biyu babu domin ya sha kaye a zaben fidda dan taakarar gwamnan jihar na jam’iyyar PDP bayan ya bar APC.
Mai laifin, matashi dan shekara 19, yana daga cikin ma su laifi 19 da kwamishinan 'yan sandan jihar Oyo, Nwachukwu Enwonwu, ya yi bajakolinsu a hedikwatar 'yan
Rundunar yan sanda a jihar Oyo ta yi ram da gugun matsafa da su ka yi fice wajen kisan bayin Allah a yankin yankin Akinyele da ke Ibadan domin yin asiri da su.
Jihar Oyo
Samu kari