Jihar Osun
Rahotanni sun tabbatar da mutuwar mataimakin shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, yankin Kudu maso Yamma, Hon. Olasoji Adagunodo. Olasoji ya mutu ne a ƙasar Amurka.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya yi jawabi a karon farko kan nasarar da ya samu a kotun ƙoli, ya buƙaci Oyetola da jam'iyyar APC, su ba shi haɗin kai.
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya buƙaci al'ummar jihar Osun da su ba gwamnan jihar, Ademola Adeleke, dukkanin haɗin kan da ya ke buƙata domin cigaban jihar.
Kotun koli ta tabbatarwa da gwamna Ademola Adeleke na jam'iyyar PDP nasarar da ya samu a zaben gwamnan jihar Osun da ya gudana ranar 16 ga watan Yuli, 2023.
Kotun koli ta zabi gobe Talata, 9 ga watan Mayu, 2023 domin yanke hukuncin kan shari'ar zaben gwamnan Osun tsakanin Gboyega Oyetola da gwamna Ademola Adeleke.
Bayan rikice-rikice da kai ruwa rana tsakanin mambobi, jam'iyyar PDP ta ayyana Sunday Bisi a matsayin sabon shugaban jam'iyya reshen jihar Osun bayan zaɓe.
Gobara da tashi sakamakon maido da wuta mai karfi a fadar mai martaba Ooni na Ife, Ile Ife a jihar Osun ranar Jumu'a da daddare, amma an samu nasarar kasheta.
Wasu mutane yan mabiya addinin gargajiya na Oro a yankin Ilare da ke jihar Osun sun kutsa wani masallaci sun raunata limami da wasu masallata a watan ramadan
Wata mota ɗauke da fursunoni zata je babbar Kotun jiha ta haddasa tashin hankali a Osogbo, babban birnin jiha Osun ranar Alhamis, matasa da matafiya sun fusata.
Jihar Osun
Samu kari