Jihar Osun
Sarkin Yarabawa Ooni na Ife, Oba Adeyeye Ogunwusi ya yi kira ga yarsa sarauniya Adeola Adeyeye kan ta fitar da miji yayin da take bikin cika shekaru 30 a duniya.
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya nuna alhini kan rasuwar basarake a jihar, Oba Aderemi Adedapo da ke sarautar Ido-Osun a jihar a yau Lahadi.
Yayin da ake ci gaba da shirye-shiryen babban zaɓen 2027, jam'iyyar PDP tay yi rashin babban jigo yayin da Oyedukon, tsohon mataimakin shugaba ya koma APC.
Gwamna Ademola Adeleke ya yi martani kan rudani da aka samu na bayyanar 'First Lady' biyu a jihar kan tarbar matar shugaban kasa, Oluremi Tinubu.
An kama wani malamin tsibbu a Ifa, Onifade Oyekanmi, bisa laifin hada baki da abokansa wajen kashe wata mata mai suna Usman Aminat a kan neman kudi a Ibadan.
Yayin da Gwamna Ademola Adeleke ke bayyana kansa a matsayin Musulmi kuma Kirista a lokaci guda, jam'iyyar APC da PDP sun gwabza kan ainihin addinin gwamnan.
Babbar kotun jiha ta soke naɗin Olola na Ola, Oba Johnson Ajiboye, wanda Gwamna Ademola Adeleke ya yi saboda abin da ta bayyana da rashin bin tsarin doka.
Bayan shekara 33, gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya aza harsashin ginin sansanin alhazai wa al'ummar Musulmi, wanda shi ne na farko tun bayan kafa jihar.
A karshe, Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ta tare a gidan gwamnatin jihar da ke birnin Osogbo bayan kammala gyaran da aka yi na tsawon lokaci.
Jihar Osun
Samu kari