Jihar Osun
Mambobin ƙungiyoyin fararen hula a jihohin Edo da Osun sun fantsama zanga-zangar lumana kan tsadar rayuwa a biranen Osogbo da Benin City yau Litinin.
An samu karin bayani yayin da mafarauta suka kashe zaki dan shekara 9 da ya kashe wani masanin fasahar dabbobi, Olabode Olawuyi a jami'ar OAU, jihar Osun.
Mutane da dama a wurin bikin ranar masoya da Kungiyar Ma'aikatan Jihar Osun ta shirya a ranar Laraba sun samu kyautan kororon roba daga jami'an Ma'aikatan Jihar Lafi
Wasu fusatattun matasa sun gudanar da zanga-zangar lumana saboda tsadar rayuwa a kasar a hanyar MDS da ke garin Osogbo, babban birnin jihar Osun.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya amince da ɗaukar malamai 5000 da jami'an ilimi 250 a jihar Osun, ya kuma fitar da makudan kuɗin gyaran aikin ruwan sha.
Majalisar dokokin jihar Osun ta dakatar da shugaban karamar hukumar Ede ta Kudu, Mr. Lukman Afolabi saboda furta kalaman cin mutunci ga kakakin majalisar jihar.
Fitaccen mai sarautar gargajiya, Oba Akanbi na Iwo ya yi alfahari kan 'yan bindiga inda ya ce babu yadda suka iya da shi ganin yadda girman kujerarsa ta ke.
An garkame Olalekan Oyeyemi, wanda aka fi sani da Emir, mamba a hukumar kula da wuraren shakatawa ta jihar Osun a magarkama kan zargin kisan kai.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya sanya dokar hana fita a wasu kauyuka biyu na jihar. Gwamnan ya sanya dokar ne biyo bayan barkewar rikici.
Jihar Osun
Samu kari