Jihar Osun
Gwamna Ademola Adeleke ya yi bayanin abin da ya sa Jami’an DSS su ka rabu da shi. Ana raya cewa DSS sun janye jami’ansu ne saboda Gwamnan ya ci masu mutunci.
Ademola Adeleke ya ce ana bin Gwamnatin jihar bashin N400bn. Gwamna Gboyega Oyetola ne ya laftowa Jiharsa bashin Naira Biliyan 18 da ya rasa zaben tazarce.
Yayin da ake ci gaba da yawon neman kuri'un 'yan Najeriya jirgin Atiku Abubakar ya dira jihar Osun yau Laraba kuma ya samu gagarumin ƙarin goyon baya jigon LP.
Babban malamin addinin musulunci, Sheikh Ibrahim Damaigoro a jihar Osun ya goyo bayan tikitin musulmi da musulmi da jam'iyyar APC ta yi a matakin shugaban kasa.
Gabannin babban zaben 2023, wani al'amari mara dadi ya afku a jihar Osun inda wasu da ake zaton yan daban siyasa ne suka farma jigon jam'iyyar Labour Party.
Mutuwa rigar kowa kuma kowa da irin ajalinsa, Allah ya yi wa ɗan takarar majalisar tarayya na mazaɓar Irewole/Isokan/Ayedaade a inuwar jam'iyyar PDP rasuwa.
Maganar da ake yi, an samu rashin zaman lafiya bayan jami’an tsaro sun cafke Aogun na Iree, an kona fadar Sarkin Iree, ana tunanin wutar ta shafi wasu wurare
Gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun ya bayar da umarni ga tsofaffin jami’an gwamnati na jihar dasu dawo da duk kadarorin gwamnati dake hannunsu cikin kwana 2.
Majalisar jihar Osun tayi watsi da bukatar sabon gwamna Sanata Ademola Adeleke na canza sunan jihar. Majalisar tace taken jihar, tambari da tuta duk dokoki ne.
Jihar Osun
Samu kari