Jihar Ondo
A labarin nan, za a ji cewa mazauna Owo, garin tsohon gwamna Rotimi Akeredolu na neman a sake duba dalilin rasuwar jagoran da ya koma ga Mahaliccinsa a 2023.
Wani dan majalisar wakilai daga jihar Ondo, Hon. Festus Akingbaso ya gamu da fushin yan PDP bayan sun yi fatali da kayan tallafinsa saboda ya koma APC.
Kungiyar kare hakkin Musulmi a Najeriya ta zargi wani sarki a jihar Ondo da barazanar korar Musulmi daga yankinsa. MURIC ta bukaci gwamnati dta sa baki.
Kungiyar kare hakkin Musulmi ta MURIC ta soki harin da wasu suka kai kan limamin masallaci da iyalansa, ta bukaci bincike da neman a hukunta masu laifin.
Kotun sauraron kararrakin zabe a jihar gwamnan Ondo ta tabbatar da nasarar Lucky Aiyedatiwa, ta kuma yi watsi da karar jam'iyyun PDP da kuma na SDP.
Wani shugaban al'umma ya naushi Sarki mai masaukin baƙi a wurin taron da gwamna ya kaddamar da aikin titi, lamarin ya faru ne daga an ce mutum ya canza wuri.
Majalisar dokokin jihar Ondo ta yi sauye-sauye don ɗinke eɓaraka a tsakanin shugabanninta, mataimakin kakaki da shugaban marasa rinjaye sun hakura da kujerunsu.
Wasu masu zuwa coci ɗaukar karatun Littafi Mai Tsarki (Bible) sun faɗa hannun ƴan bindiga a hanyarsu ta komawa gida a Akure ta Yamma a jihar Ondo.
Rahotanni sun tabbatar da cewa yan bindiga da suka sace shugaban jam’iyyar APC na karamar hukumar Ose a Ondo, Nelson Adepoyigi sun hallaka shi da gangan.
Jihar Ondo
Samu kari