Jihar Ondo
Rahoton da muke samu sun tabbatar da cewa rundunar 'yan sanda ta kama sabon sarkin Ijare, Oba Adekolajo Aladeseyi, da wasu mutane hudu bisa zargin nada kansu.
Rikici ya barke tsakanin Amotekun da ’yan sanda a Ondo kan wani barawo da. An je jami'an Amotekun sun yi harbe-harbe, inda 'yan sanda suka yi martani.
An kama wani fasto da zargin dirkawa 'yar shekara 13 ciki a jihar Ondo. Mahaifiyar yarinyar ta bukaci adalci kasancewar faston ya amince da laifin amma ya yi musu.
Rundunar ƴan sandan Najeriya ta karyata raɗe-raɗin da ke yawo cewa motar ayarin matar shugaban kasa ta kaɗe wata yarinya har ta mutu a jihar Ondo.
Jam’iyyar PDP a Ondo ta koka kan matsaloli inda ta yi barazanar neman dokar ta-baci idan Gwamna Aiyedatiwa ya kasa magance matsalar tsaro ba da ke addabar al'umma.
Jam'iyyar PDP a jihar Ondo ta ki amincewa da bukatar din yin murabus da sakatarem yada labaranta ya gabatar. Ta bayyana cewa ko.kadan ba za ta amince da hakan ba.
Sakataren watsa labarai na jam'iyyar PDP reshen jihar Ondo, Kennedy Peretei ya yi murabus daga muƙaminsa, ya zargi shugabanni da gazawa a fannin jagoranci.
Wasu fusatattun masu zanga-zanga sun nuna bacin ransu kan kisan da 'yan bindiga suka yi wa manoma a jihar Ondo. Sun mamaye gidan gwamnatin jihar.
Yan bindigar da suka yi garkuwa da ma'aikata kwararrun masu binciken ƙasa a jihar Ondo sun sake su bayan an lale masu Naira miliyan 20 a matsayin kuɗin fansa.
Jihar Ondo
Samu kari