Nyesom Wike
Rabiu Musa Kwankwaso ya nesanta kansa da hada-kai da Nyesom Wike wajen samun takara. Kwankwaso ya ce babu abin da ya hada shi da PDP tun da ya bar jam’iyyar.
Gwamnan jihar Abia, Okezie Ikpeazu, ya bayyana cewa yana son gwamnan jihar Abia, Nyesom Wike ya lashe zaben fidda dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP.
Ana zargin gwamnonin kasar kudu maso gabas sun taimakawa jam’iyyar PDP wajen rasa Peter Obi. Nyesom Wike ya ce ko da Obi ya zauna a PDP, dama ba zai dace ba.
Gwamnonin jihohi 9 ke batar da miliyoyin kudi domin daukar hayar jiragen sama su na kamfe. Wadannan gwamnoni na amfani da jirage zuwa yawon yakin neman zabe.
Mun kawo jerin wasu matan da su ke kan kujerar Mataimakin Gwamna a jihohin Najeriya irinsu Dr. Hadiza Sabuwa Balarabe wanda ta canji Marigayi Bala B. Bentex.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nuna al'ajabi kan yadda yan takarar shugaban kasa a jam'iyyar APC ke cewa za su ci gaba da kyawawan aikin shugaba Buhari.
Nyesom Wike, gwamnan Jihar Ribas sannan dan takarar shugaban kasa karkashin inuwar jam’iyyar PDP ya ce shi ne kadai ne zai iya kai APC kasa, The Punch ta ruwait
Nyesom Wike, Gwamnan Jihar Ribas, ya kai ziyara ga mahaifiyar tsohon shugaban kasa Umaru Musa Yar’Adua, Hajia Aya Dada Yar’Adua a Katsina, Daily Trust ta ruwait
Daya daga cikin yan takarar shugaban ƙasa a PDP kuma gwamnan Ribas, Nyesom Wike, ya ce ƙasar nan na bukatar shugaba mahaukaci da zai saita komai kan hanya.
Nyesom Wike
Samu kari