Nyesom Wike
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Sanata Iyorchia Ayu, yayi kira ga Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas da mabiyansa da su dawo a yi kamfen din Atiku tare da su.
Jagoran PDP ya bayyana ainihin silar rikicinsu da Shugaban Jam’iyya. Bode George yace idan da adalci, sai shugaban jam’iyyar PDP ya fito daga bangaren kudu.
Fani-Kayode ya ba Nyesom Wike da mutanensa shawara su bi Bola Tinubu. Tun da an gagara sasantawa da Atiku, Jigon Jam’iyya ya fara zawarcin Wike a tafiyar APC.
Dan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya bayyana cewa, ba zai iya tilastawa shugaban PDP Iyioricha Ayu ya ajiye mukaminsa na shugabancin.
Duk irin abin da ya je, ya dawo a jam'iyyar hamayya ta PDP, Ayodele Peter Fayose ya sake nanata cewa babu abin da zai sa ya fice daga PDP zuwa jam’iyyar APC ba.
Gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, yace tabbas abinda aka yi ba kyauta wa gwamna Nyesom Wike ba, kuma ya zama tilas a nemi masalaha kafin lokaci ya ƙure.
Yayin da yake ci gaba da rikici da dan takarar shugaban kasan PDP, gwamna Wike na ci gaba da kada hantar Atiku ta hanyar tarbar 'yan jam'iyyar adawa a jiharsa.
Lauyan Nyesom Wike da Ya Kai Atiku Abubakar kotu saboda tikiti bai da lafiya. Ciwon ciki ya murde Lauyan da ya shigar da kara domin a hana Atiku takara a PDP.
Shugaban Jam’iyyar PDP, Iyorchia Ayu ya yi bayanin yadda Ifeanyi Okowa ya samu takara a PDP. Daukar Gwamnan na Delta da Atiku ya yi, yana cikin dalilin rikici.
Nyesom Wike
Samu kari