Nyesom Wike
Za a ji mun kawo jerin wadanda suka halarci taron da aka yi da Atiku Abubakar, a cikin ‘yan PDP da suka shiga zaben fitar da gwani na neman zama shugaban kasa.
Mai neman kujerar gwamnan jihar Kaduna karkashin inuwar PDP, Isah Ashiru Kudan, ya yi ikirarin cewa sun shawo kan rikitin Atiku da Wike, saura abu guda da NWC
Akalla yan takarar gwamna na jam’iyyar Peoples Democratic Party guda 18 ne suka ziyarci Gwamna Nyesome Wike na jihar Ribas a ranar Talata, 6 ga watan Satumba.
A kokarin rarrashin Wike, masu neman kujerar gwamna katkashin inuwar PDP a jihar Jigawa, Kaduna, Katsina da wasu jihohi 14 sun shiga ganawar sirri da Wike a
Gwamnan jihar Ribas,Nyesom Wike, ya bayyana cewa ana barazanar da ake masa sakamakon rikicin cikin gida na PDP inda yace masu son kashe shi zasu mutu kafin shi.
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers ya ce babu wani dan siyasa da zai iya siyasansa game da babban zaben shekarar 2023, yana mai cewa baya son wani mukami a gwam
Gwamna Nyesom Wike yace sai da wasu jagorori a PDP suka zo wajen shi domin ya taimakawa jam’iyyar APC a zaben 2023. Wike yace bai bada agaji a rusa PDP ba.
Ana tsaka da rikicin cikin gida na jam’iyyar PDP, gwamnan Rivers, Nyesom Wike a ranar Litinin yace ba zai bar makiyansa a siyasa Ubangiji ya yi maganinsu ba.
Yayin da sauran makonni kaɗan a fara yakin neman zaɓen 2023, wata majiya tace Atiku da gwamna Wike sun amince zasu sake zama ranar 7 ga watan Satumba, 2022.
Nyesom Wike
Samu kari