Nyesom Wike
Gwamna Samuel Ortom na jihar Benue ya karyata rahotannin cewa ya yi hannun riga da Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, kan rikicin da ya kara'de jam'iyyar (PDP).
Tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki, ya bayyana cewa yana nan yana aiki ta karkashin kasa don kawo karshen rikicin da ya dabaibaiye jam'iyyar PDP.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar, ya fara shirin tuntubar yan tsagin Nyesom Wike da zummar jawo hankalinsu kada su biye wa mai gidansu.
Yayin da rikicin PDP ta ƙara ɗaukar zafi, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bar Najeriya zuwa wata ƙasa da ba'a faɗa ba a nahiyar Turai ranar Jumu'a da dare.
Gwamna Nyesom Wike ya karyata rahotannin da ke cewa dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Bola Tinubu ya masa tayin tikitin takarar sanata ya sauya sheka
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, yace rikicin da ya addabi jam'iyyar PDP na tura sako ln haɗari ga yan Najeriya yayin da ke gab da fita runfunan zaɓe a 2023.
Kwamitin yakin neman zaben Atiku Abubakar a zaben 2023 ya maida martani bayan Bola Tinubu ya biyewa kalaman Nyesom Wike, yana neman taba ‘dan takaran PDP a 2023
Nyesom Wike ya fadi sirrin Ganawar da Ya yi da Tinubu bayan Atiku ya doke shi. Wike yace ‘Dan takaran APC, Tinubu ya yi mani tayin kujera, na fada masa ba na so
Gwamna Nyesom Wike na Jihar Rivers, ya yi wa shugabannin PDP barazana ya ce su dakatar da shi kuma su shirya girben abin da zai biyo baya. Wike ya bayyana hakan
Nyesom Wike
Samu kari