Nyesom Wike
Gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, ya bayyana cewa duk jam'iyyar dake takara da jam'iyyar All Progressives Congress APC a jihar Legas tana batawa kanta lokaci.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya bayyana goyon bayansa kan kudirin tazarcen takwaransa na jihar Legas, Babajide Sanwo Olu. Yayi watsi da ‘Dan Takarar PDP.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nemi jam’iyyar PDP da ta baiwa' yan Najeriya hakuri kan kalaman da dan takararta na shugaban kasa, Atiku Abubakar yayi.
Gwamnan Ribas Nyesom Wike da wasu manyan PDP ba su goyon bayan Iyorchia Ayu. A nan mun kawo Gwamnonin PDP da suke goyon bayan Atiku Abubakar da Iyorchia Ayu
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya nanata cewa dan takarar shugaban kasa na PDP, Atiku Abubakar, ba shi kadai bane dan takarar jam’iyyar gabannin zaben 2023.
Kungiyar gwamnonin jam'iyyar PDP su biyar da ake kira (G5) da ke neman a yi adalci da daidaito a jam'iyyar sun tafi Spain don yin wani taro mai muhimmanci. An t
Shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Dr Iyorchia Ayu, ya tabbatar da cewa ya karba N100 miliyan da daga wani Gwamnan PDP amma bai karba N1 biliyan daga kowa ba.
Gwamnonin yankin Kudu maso kudu na jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) aka tura rokon gwamnan jihar Rivers, Nyesom Wike, don ya sauka daga tudun na ki da y
Port Harcourt - Gwamnan jihar Rivers Nyesom Wike ya sake tsokano shugaban uwar jam'iyyar PDP, Iyorchia Ayu, kan zargin almundahanar da yayi masa a watan Satumba
Nyesom Wike
Samu kari