Nyesom Wike
Yayin da jam’iyyar PDP ke tsaka da rikici, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, ya lashi takobin cewa ba zai taba yarda arewa ta mamaye komai na jam’iyyar ba.
PDP ta tsaida yawon yakin neman zaben shugaban kasa cak saboda rigimar gida. Atiku Abubakar ya hada tawaga da za tayi masa aikin lallashin Gwamna Nyesom Wike
Babbar jam'iyyar hamayya ta ƙasa PDP ta ɗage gangamin tarukan yakin neman zaben shugaban kasa a wasu jihohi kan wani ci gaɓa da aka samu a rikicin Atiku da Wike
Kwana daya bayan ya nada mashawarta 14,000, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike ya sake nada wasu sabbin mukaman siyasa 28,000 a yau Laraba, 12 ga watan Oktoba.
Sanata mai wakiltar Enugu da gabas a majalisar dattawan Najeriya, Chimaroke Nnamani, ya gargaɗi jam'iyyar PDP kar ta yi kuskuren cewa zata watsarda su Wike.
Gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike da wasu gwamnonin Peoples Democratic Party (PDP) basu halarci kaddamar da kamfen din takarar shugaban kasa na jam’iyyar ba.
Wata majiya da aka tattara ta bayyana cewa tuni kowa a jam'iyyar PDP ya sa a ransa cewa za'a tasa harkokin Kamfe ko da ba bu gwamna Wike da 'yan tawagarsa.
Iyorchia Ayu, shugaban jam'iyyar PDP na kasa ya dage cewa shi babu ƙumbiya-ƙumbiya da rashin gaskiya a shugabancinsa. Shugaban na PDP ya bayyana hakan ne lokac
Kwamitin amintattun jam'iyyar PDP ta bayyana cewa, bai samo mafita kwakkwara zamansa da gwamnan jihar Ribas Nyesom Wike ba, The Nation ta ruwaito a yammacin yau
Nyesom Wike
Samu kari