Yan Najeriya Fim
Gidauniyar Abubakar Bukola Saraki ta biya kudinasibitin fitaccen jarumin fina-finan Nollywood, John Okafor, wanda aka fi sani da Mista Ibu. Yana fama da jinya.
Fitaccen mawaki Naira Marley zai yi kwanaki a daure saboda mutuwar Mohbad. Kakakin ‘yan sandan reshen jihar Legas, SP Benjamin Hundeyin ya sanar da wannan.
Fitacciyar 'yar wasan barkwancin nan Amarachi Amusi, ta bayyana cewa ta fi da yawa daga cikin samarin da ke tunkararta da nufin ƙulla alaka kudi.
Fitaccen daɗadden jarumi a masana'antar Kannywood, Abdullahi Shuaibu wanda aka fi sani da Abdullahi Karkuzu, ya nemi taimakon al'ummar Najeriya biyo bayan.
Fitaccen jarumin fina-finan Nollywood Pete Edochie, ya yi bayani kan yadda ya kusa tafiya barzahu saboda yawan kwankwadar barasa da ya ke yi. Ya bayyana hakan.
Shahararriyar jarumar finafinan kudancin Najeriya, Eniola Badmus, ta nuna cikakken goyon bayanta ga cire tallafin man fetur da Shugaba Tinubu ya yi, inda ta ce.
Jaruma a masana'antar shirya fina-finan kudancin Najeriya, Cynthia Okereke, ta riga mu gidan gaskiya a cewar abokin aikinta, Joseph Okechukwu ranar Laraba.
Jarumar fina-finan Najeriya, Mercy Aigbe da mijinta, Adekaz suna kasar Saudiyya a yanzu haka inda suke sauke farali kuma jarumar ta saki zafafan hotunansu.
Bidiyon wani malami ya jawo cece-kuce, saboda ya bayyana cewa ba zai yi wa jarumin fina-finan Yarbawa Murphy Afolabi da ya rasu ba addu'a saboda a cewarsa.
Yan Najeriya Fim
Samu kari