Labaran NNPC
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC) ta ce ta kashe naira biliyan 100 wajen gyara matatun man kasar a cikin shekarar 2021. Sai dai kuma bata ambaci wanne ba.
Kamfanin man feturin Najeriya (NNPC) ta bukaci kudi N3 trillion daga wajen gwamnatin tarayya matsayin kudin tallafin man fetur na 2022 tun da an fasa kara faras
FCT Abuja - Majalisar tattalin arzikin Najeriya NEC ta baiwa gwamnatin tarayya shawarar a kara farashin litan man fetur zuwa N302 nan da watan Febrairu 2022.
FCT Abuja - Shugaba Muhammadu Buhari a ranar Juma'a ya rantsar da sabbon mambobin kwamitin jagorancin kamfanin man feturin Najeriya NNPC. Shugaba Buhari ya rant
Kamar yadda sashe na 59 (2) na dokar masana’antar mai ta 2021 ta bashi dama, Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya nada hukumar gudanarwar kamfanin mai na kasa.
Malam Mele Kyari, manajan daraktan matatar man fetur ta kasa (NNPC), ya alakanta tashin farashin gas din girki da yadda farashin danyen man fetur ya tashi.
Yayin da gwamnati ke kokarin cire tallafin man fetur, Kamfanin NNPC ya bayyana yadda 'yan kasar suka rage amfani da man fetur a watan Yuni, inda ya bayyana yadd
A rahoton da babban kamfanin man fetur na ƙasa nan, NNPC ya fitar na alkaluman watan Satumba, ya nuna cewa Najeriya ba ta samu ko.naira ba daga ɗanyenman fetur.
An yi zargin kamfanin man feturin Najeriya NNPC bai yi bayanin yadda aka yi da gangan mai guda milyan 104.48 da aka haka ba a shekarar 2019. Rahoton Dataphyte.
Labaran NNPC
Samu kari