Matasan Najeriya
Barayi sun farwa ma'aikatan NNPC sun gudu da miliyan 16 a Kano.
A ranar litinin dinnan ne wasu da ake zargin barayi ne suka farwa ma'aikatan NNPC dake unguwar Hotoro a Kano, inda suka arce da miliyan 16. Wani shaida ya tabbatar wa da manema labarai cewa barayin sun zo su ne da misalin karfe...
Matasan Najeriya
Samu kari