Matasan Najeriya
Tsohon shugaban ƙasa a Najeriya Janar Abdulsalami Abubakar mai ritaya ya roki yan siyasa kada su rungumi maida matasan ƙasar nan yan daba masu tada rikici.
Wasu fusatattun matasa sun mamaye kotun majistire, inda aka gurfanar da tsohon kwamishinan ayyuka na jihar Kano, Muazu Magaji, sun hana cigaba da zaman na yau
Ogun- Wani matashin saurayi da bai wuce shekara 24 ya gurfana gaban kotu bisa zargin jefa budurwarsa cikin haɗari bayan ya ɗirka mata juna biyu a jihar Ogun
Tsohon shugaban kasa Olusegun Obasanjo, ya ce mayar da hankali da kuma aiki a siyasance shi ne zai iya mayar da yawan jama'ar kasar nan zuwa yawa masu amfani.
Rahoton da muka samu daga jihar Bayelsa ya nuna cewa wata yar gaddama ta yi sanadiyyar kashe wani ɗan okada a yankin Sagbama dake jihar da safiyar yau Alhamis.
A karon farko, wata mace kuma matashiya da ba ta wuce shekaru 38 a duniya ba, ta bayyana cewa zata nemi kujerar shugaban kasa a babban zaɓen 2023 dake tafe.
Ministan Sadarwa da tattalin arzikin zamani, Farfesa Isa Ibrahim Ali Pantami, ya zub da hawayen takaici kan abinda wasu matasa suka a farkon makon nan a Abuja.
An gargadi maza su dena amfani da magungunan kara karfin mazakuta da aka fi sani da maganin karfin maza domin cigaba da amfani da su na iya janyo bugun zuciya k
Obabiyi Aishah Ajibola, ‘yar Najeriya ce da ta lashe gasar kyau na musulman duniya wacce aka yi a Jarkata kasar Indonesia a ranar 18 ga watan Satumban 2013.
Matasan Najeriya
Samu kari