Matasan Najeriya
Wani bincike da aka gudanar ya nuna yadda zuba makudan kudi a cacar wasanni ya mamaye lungu da sako a Najeriya, ya zama tamkar jinin wasu matasa da manyan mutan
Burin duk wani da nagari shine son ganin ya kyautata wa iyayensa ta hanyar dauke masu duk wasu dawainiya nasu da zaran ya kawo karfi da kuma ganinsu a wadata.
Kwamishinar harkokin mata da ci gaban jama'a na Kano, Dr Zahra’u Muhammad Umar, ta ce gwamnatin jihar za ta mayar da hankali wajen horar da mata da matasa.
Wani dan Najeriya ya hargitsa zaman lafiyar kantin sayayya a kasar Burtaniya yayin da dan sanda ya ke tambayarsa abinda yake bukata daga kantin bayan yiwa muta
Wasu matasan Najeriya uku, sun nuna wa duniya cewa ana iya damawa da su a kowani yanayi, kuma a shirye suke su shiga a fafata da su a cikin duniyar kera motoci.
Wani matashi a jam'iyyar APC ya fito takarar neman kujerar shugaban mata a jam'iyyar APC ta kasa. A karo na farko kenan, lamarin da ya jawo cece-kuce a kasar.
Matasan jihar Benue sun caccaki gwamnansu, sun ce ya kamata ya kama kansa ya yiwa jama'arsa aiki ya kuma biya ma'aikata albashi da fansho ya daina zagin Buhari.
Kwanaki bayan zabansa a matsayin shugaban matasan PDP, Mohammed Kadede ya bayyana manufarsa ta lallasa jam'iyyar APC a zabe mai zuwa na shekarar 2023 a Najeriya
Zanga zangar lumana da matasa ke gudanarwa a majalisar dokokin jihar Filato ta ɗauki sabon salo, yayin da aka jiyo ƙarar harbin bindiga bayan wayewar gari.
Matasan Najeriya
Samu kari