Matasan Najeriya
Wata zankadediyar budurwa ta bayyana yadɗa rayuwa ta canza mata zuwa mai.sayar da Gawayi duk da wahalar da ta sha har ta gama digiri a Jami'a, mutane sun yaba.
Matar dake takarar shugaban kasa karkashin jam'iyya mai mulki (APC), Uju Ken Ohanenye ta nuna damuwa a kan abun da ta siffanta da gazawar maza wajen mulki.
Jami'an tsaro da suka da sojoji, yan sanda, yan banga da sauran su, sun yi shawarar yadda zasu bullo wa lamari bayan an fara zargin wata ta ƙara batanci a Borno
Ministar walwala da jin daɗin al'umma, Sadiya Umar Farouq, ta ce bayan umarnin shugaban ƙasa, Muhammadu Buhari, jihar Filato zata samu ƙarin adadin matasa.
Bola Tinubu, dan takarar shugabancin kasa karkashin jam'iyyar APC mai fatan gaje kujerar shugaba kasa Buhari, ya ce bai kamata matasa su cigaba da kokawa ba.
Tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Alhaji Atiku Abubakar ya ɗaukar wa yan Najeriya alaƙawarin zai aiki da matasa kuma ya mika musu mulki bayan gama wa'adinsa.
Kungiyar Matasan Ijaw, IYC ta duniya ta bayar da sanarwa ta musamman, inda ta ce matsawar wani mummunan lamarin ya samu tsohon Shugaban Kasa Goodluck Jonathan,
Dan takarar majalisa daga jam'iyyar APC ya koka kan yadda jam'iyyun siyasar Najeriya ke shirin hana matasa shiga jerin 'yan takara a kasar saboda tsadar fom.
Wata matashiyar mata mai amfani da @Ore_akiinde a Twitter a ranar Talata,5 ga watan Maris ta tada ƙura a kafar sada zumunci bayan ta ce N10k ba ta isa yin miya.
Matasan Najeriya
Samu kari