Matasan Najeriya
Wani matashi mai digiri ya ce sam bai raina sana'a ba, kuma bai fidda rai da cewa watarana shi ma zai yi arziki ba, saboda arziki ai nufin Allah ne kuma zai sam
Wani mutumi ɗan asalin jihar Kano ya kuduri aniyar tatfaki da kafarsa tun daga birnin Abuja zuwa Legas domin rokon Tinubu ya tsaya takarar shugaban ƙasa a 2023.
Yayin da matsalar yan bindiga masu satar mutane ke ciwa mutane tuwo a kwarya, wasu matasa sun halaka mutum biyu da ke zargin su na garkuwa da mutane a Filato.
Wani matashin mai haɗa takalma a Kubwa babban birnin tarayya Abuja, wanda ya taba haɗa wa Farfesa Osinbajo takalma, ya rasu daga kwanciya bacci a ɗakin sa.
Wasu yan Najeriyan da suka makale a Ukraine sakamakon yakin kasar da kasar Rasha basu da niyyar dawowa gida. Ministan harkokin wajen Najeriya, Geoffrey Onyema.
Wani mai suna Garba ya ɗauki mataki mai muni kan mahaifiyarsa saboda ta masa nasiha ya daina shaye-shaye a Gombe, wani kuma ya yi lalata da diyar makocinsa.
Bola Tinubu, jigon jam'iyyar All Progressives Congress (APC), ya sanar da matasan Najeriya cewa za su zama shugabannin kasar nan ne bayan ya kammala mulkinsa.
Gwamna Babagana Zulum na Jihar Borno, a ranar Juma'a, ya raba wa matasa 152 da suka tuba da dabanci Naira miliyan 100, domin su ja jari su fara sana'a, Daily Ni
Garba Shehu, kakakin shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya ce shugaba Buhari ya fi matasa da dama da ke caccakar sa lafiya da kwarin jiki. Shehu ya yi wannan magan
Matasan Najeriya
Samu kari