Matasan Najeriya
Kwamitin kungiyar daliban Najeriya ta kasa (NAN) ya saki cikakkun jerin sunayen sabbin shugabanninta da aka zaba a babban taronta da ya gudana a ranar Asabar.
Kwamitin shirya babban taro na kungiyar daliban Najeriya ya bayyana Usman Barambu a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kungiyar daliban na ranar Asabar.
Tsohon Shugaban kasa Goodluck Jonathan ya shawarci matasan Najeriya da su zabi wadanda za su karfafa zaman lafiya da hadin kan kasar nan a babban zabe mai zuwa.
Matashiya mai suna Munayah Yusuf Hassan, ta zama mace ta farko yar arewacin Najeriya da aka dauka a matsayin kwararriyar Lauya a manyan Kotunan Ingila da Wales.
Sakamakon rikicin da yan Najeriya ke yi a Dubai, gwamnatin hadaddiyar daular Larabawa (UAE) ta gindaya sabbin sharruda wa yan Najeriya. Dubai ya kasance waje.
An ce matashin yi wannan aika-aika ne bayan da aka hana shi shiga dakin taron. Maimakon ya koma gida ya ci haushinsa shi kadai, sai ya yanke shawarar daukar.
Jama'a sun yamutsa gashin baki bayan bayyanar bidiyon cikin gidan wani matashin yaro dan shekaru 15 a soshiyal midiya, ya ce Davido ba zai iya siyan irinsa ba.
Har yanzu akwai ragowar mutane masu tsoron Allah, wani dan Najeriya mazaunin Dubai ya turowa yan uwan kudi inda suka kera mashi dankareren gida na gani na fada.
Jama'a sun jinjinawa wani mazaunin jihar Katsina mai suna Injiniya Kabir bayan sun ci karo da hotunan babura da ya kera a soshiyal midiya. Kuma bai yi Boko ba.
Matasan Najeriya
Samu kari