Matasan Najeriya
Ba girman kai, wata matashiyar budurwa wacce ta kammala karatun jami'a na digirin farko, ta ƙara wa matasa kwarin guiwa bayan ta bud'e wurin wankin motoci.
Wani matashi ya bayyana yadda ya makala ma kansa gashin kanti a matsayin gemu a cikin wani bidiyo. Mtashin ya jawo cece-kuec yayin da jama ke kallo abin ya yi.
Wata dalibar jami'a ta bata bat yayin da aka ce ta ajiye wasika ta yi tafiyarta. Ya zuwa yanzu dai ba a san inda take ba, hukumomin tsaro na ci gaba da bincike.
Wani dan Najeriya ya ci naira miliyan biyu a cacar da ya buga da naira dubu biyar. Hakan na zuwa ne kwana daya bayan ya ci naira miliyan daya duk a kan caca.
Wata zankadaɗenuyar budurwa ta bayyana yadda wanu da bata sani ba ya kwanta a jikinta yayin da suka haɗu a Motar Bas ta haya, tace abun ya mata daɗi sosai a rai
Tsohon shugaban kasan Najeriya ya bayyana cewa, sam a yanzu man fetur ba zai iya rike kasar nan ba, dole akwai bukatar kawo mafita ga tattalin arzikin kasa nan.
Wani kwararren likita ya ba 'yan Najeriya game da amfani man da ke kodar da fatar dan Adam musamman a jikin yara kanana, ya ce hakan zai haifar da matsala.
Aminu Adamu ya bada hakuri ga jama'a musamman Aisha Buhari a Twitter. Da kimanin karfe 7:30 na yau sai muka fahimci Aminu Adamu ya goge shafinsa daga Twitter.
Majiyoyi daga dangi sun bayyana yadda aka sako matashi Aminu da ya zagi uwar gidan shugaban kasa Aisha Buhari. An sako AMinu tare da mika shi ga iyayensa kai.
Matasan Najeriya
Samu kari