Matasan Najeriya
Biyo bayan abin da ya faru da Aminu Muhammad wanda Aisha Buhari ta sa aka daure. Mutane sun fara kewan Goodluck Jonathan da ya yi mulki kafin Muhammadu Buhari.
Rahoton da muke samu daga jihar Kano ya bayyana cewa, gwamnati ta janye dokar da ta sanya na haramtawa 'yan a daidaita sahu bin wasu tituna saboda dalilai.
Wata mata mai sura mai kyau ta bayyana yadda maza ke tururuwa don kawai su ga halittar da Allah ya yi mata. Matar ta ce maza daga wasu garuruwa ke zuwa ganinta.
Wani matashi dan Najeriya ya zo da sabon salo, ya bayyana yadda ake amfani da toros wajen samar da iskar gas da kuma wutar lantarki. 'Yan Najeriya na shan fama.
Wata yar Najeriya wacce tayi aiki a matsayin mai goge-goge a UK ta shawarci masu yin kaura zuwa kasar da su zamo masu hakuri da karbar duk aikin da ya zo masu.
Daliban Najeriya sun fito domin nuna damuwa da yadda matashi mai jini a jika ya zagi uwar gidan shugaban kasa shafin Twitter. Ana ta cece-kuce kan maganar.
Budurwa yar Najeriya ta saka mutane yamutsa gashin baki a yanar gizo bayan ta baje kolin saurayinta wanda ke sana’ar soya kosan siyarwa. Ta ce ya fi yan yahoo.
Wani mummunan labari da muke samu ya bayyana yadda 'yan bindiga asuka hallaka shugabar matan jam'iyyar su Peter Obi a jihar Kaduna. An bayyana yadda ya faru.
Matashiyar budurwa ta burge mutane da dama a soshiyal midiya saboda yadda ta kame kanta tare da kama sana’a. Dalibar tana Tuya kosai ne domin kula da bukatunta.
Matasan Najeriya
Samu kari