Jami'o'in Najeriya
Daliban jami'a sun tsunduma zanga-zanga bisa yunkurin jami'a cewa dole ne su fara sanya tufafin makaranta. Sun ce sam ba zai yiwu ba, bai dace da daliban ba.
Wasu 'yan bindiga sun hallaka wani dalibin jami'a bayan ya kammala jarrabawarsa ta karshe a jami'a. An ce mutuwarsa na da alaka da kungiyar asiri da ke yankin.
Shugaban ASUU-UNIJOS, Dr Lazarus Maigoro,ya bayyana cewa yan bindigan d suka sace malamin jami'ar Jos yau da safe sun nemi a basu miliyan N10m kafin su sake shi
Wata ɗalibar jami'ar Bayero dake Kano (BUK) ta rigamu gidan gaskiya bayan fama da wata gajeriyar rashin lafiya, hukumar BUK ta tabbatar da faruwar lamarin.
Jami'ar Jos (UNIJOS) ts umarci ɗalibanta dake zaune a ɗakin kwanan cikin jami'ar d su gaggauta barin ɗakunan saboda rahoton tsaro da suka samu daga Yan sanda
Gidauniyar shugaban kamfanin BUA, Abdul-samad Rabiu, (Gidauniyar ASR) ta bada tallafin zunzurutun kuɗi ga jami'ar Ibadan domin gudanar da gyara a makarantar.
Jami'ar Abuja (UniAbuja) ta maidamA JAMB martani da cewa majalisar ƙoli ta jami'ar ne keda karfin ikon ɗaukar sabbin ɗalibai, ba wata hukuma daga waje ba.
Ɗalibar data kafa tarihin fita d sakamako mafi kyau a jami'ar Ibadan ta samu tallafin cigaba da karatu a kasar Amurka. Itace mace ta farko data fita da haka.
FG ta ce ta cimma yarjejeniya da ma’aikatan jami’ar da ke yajin aiki, ta kuma bayyana cewa ana sanya ran anye jayin aiki da bude makarantu a mako mai zuwa.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari