Jami'o'in Najeriya
Hukumar jarrabawar shiga jami'a ta JAMB ta bayyana lokacin da za a fara rajistar JAMB na shekarar 2022. Wannan na zuwa a yau Litinin a Abuja, inji rahoto..
Rahoto ya shaida mana cewa wasu miyagun yan bindiga sun kai hari yankin jami'ar tarayya dake Lafiya a jihar Nasarawa, sun samu nasarar sace wasu ɗalibai hudu.
Wasu matasa da ake zargin ‘yan daba ne sun kai farmaki wani bangare da ke cikin jami’ar Obafemi Awolowo a Ile-Ife inda su ka kai wa shugaban jami’ar farmaki.
Kungiyar malamai masu koyarwa na jami’o’i na kasa, ASUU ta musanta maganar ministan kwadago da ayyuka, Chris Ngige, wanda ya ce N52.12b suka sakar wa kungiyar.
Wata budurwa 'yan Najeriya ta wallafa hotunanta sanye da khakin NYSC inda ta ce sau 7 ta na rubuta jarabawar UTME amma ta na faduwa.Ana haka mahifin ta ya rasu.
Abuja - Bayan cikar wa'adin da kungiyar ASUU ta bauwa gwamnatin tarayya, shugaban kungiyar yace nan da awanni 24 zasu danar da matakin da suka ɗauka na gaba.
Hukumar jami'ar Ambrose Ali da ke jihar Edo ta sallami wasu ma'aikatanta bisa zarin karbar kudi ba bisa ka'ida ba. An bayyana sunaye da tsangayoyin da suke aiki
Wani malami a jami'ar jihar Kwara wacce aka fi dani da KWASU ya rasa aikinsa saboda zargin lalata da ɗalibai mata, yanzu haka lamarin na gaban alƙali a kotu.
Ibukunoluwa Areo ta kafa tarihin da wuya a goge shi a jami'ar Bowen, Iwo ta kammala digiri da sakamako mai daraja ta farko bayan kuma lambobin yabo da kyautuka.
Jami'o'in Najeriya
Samu kari